Shugaba Buhari ya samu karin matsayin ne a kasar Togo inda yake halartar taron kungiyar.
Kungiyar ECOWAS ta kaddamar da shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin jagoran ta.
Hadimin sa a bangaren yadda labarai na dandalin sadarwa ya sanar da haka a shafin sa na Twitter.
Shugaban ya samu matsayin ne ranar talata 31 ga wata a kasar Togo inda ya halarci taron kungiyar.
Tags:
Latest Nigerian News