Bikin sallah: Gwamnatin tarayya ta bada ranakun hutu

FG declares Tuesday May 1, 2018 as public day

Ministan yayi hakan ne a garin Abuja ranar litinin 11 ga wata a cikin wata takardar sanarwa da sakatare na din-din din na mai'aikatar sa ya sa hannu.

Gwamnatin tarayya ta bada ranakun hutun bikin karamar sallah ga ma'ai katana kasar.

A wata sanarwa da ministan ayyukan cikin gida, Abdulrahman Dambazau yayi, an bada ranar juma'a 15 ga wata da ranar litinin 18 ga wata a matsayin ranakun hutun.

Ministan yayi hakan ne a garin Abuja ranar litinin 11 ga wata a cikin wata takardar sanarwa da sakatare na din-din din na mai'aikatar sa ya sa hannu.

Ministan yayi ma dinbim mabiya addinin musulunciki farin ciki da kammala azumin watan ramadan, ya kuma yin kira na ayi amfanin da ranakun shagulgula wajen yi ma kasa addu'a na samu zaman lafiya, hadin kai da cigaba.

Yayi kira ga yan kasa da su cigaba da mara ma gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari domin cimma manufar kai kasar inda ya kamata.

Daga karshe dai yayi ma yan Nijeriya fatan barka da sallah.

Post a Comment

Previous Post Next Post