Hisba Ta Kai Samame Unguwar Danbare Da Dakatsalle A Kano Daga Na’ima Abubakar, Kan Rundunar Hisba ta Jihar Kano a KoKarin da ta ke na umarni da aikin alhairi da hani da mummuna aiki, ta kai wani samame unguwar Danbare dake Karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano, Jami’in da ya jagoranci tawagar da takai samamen Malam Sani Zailani ya bayyana cewa an samu nasarar damKe samari da ‘yan mata waDanda ke gudanar da harkokin baDala, Shaye Shaye da kuma masu yawon ta zubar a Unguwar Danbare. Alokacin Samamen rundunar ta Hisba tayi nasarar cika hannu da waDanca matasan da aka yi ittifaKin cewa suna wannan baKar ta’ada ne ba tare da sahalewar iyayensu ba, Hukumar wadda kullum aikinta shi ne ganin al’umma ta tsarkaka daga munanan ayyukan da ake fatan ganin an samu ingantacciyar al’umma. Haka zalika Rununduna ta Hisba ta sake kai irin wannan samame garin Dakatsalle dake Karamar Hukumar Bebeji inda anan ma hukumar tayi sa’ar damKe wasu masu yawon tazubar wandaacikinsu har akwai waDan ke Dauke da ciki, da aka tambayi mai Dauke da cikin ko ina waDanda yayi mata cikin sai tace ya gudu ya barta, amma dai da yawa na nuna cewa suna sana’ar sayar da abinci ne. Darakta Hukumar Hisbarna Jihar Kano Malam Abba Sa’idi Sufi da yake Karin haske kan wannan samame da hukumar takai y atabbatarwa da wakiliyarmu cewa wannan na cikin ayyukan Hukumar Hisba, saboda haka ya bayyana cewa za’a tantance waDanda wannan shi ne kamun farko da aka yi masu, inda za’a yi masu wa’azi tare da yin nasiha garesu, sauran kuma masu kunnen Kashi bayan kammala bincike za’a gurfanar dasu gaban kulliya domin girbar abinda suka shuka. A tattaunawar da aka gudanar da wasu waDanda aka kama sun bayyana nadamar su tare da roKon yi masu afuwa bisa alKawarin cewa ba zasu sake aikata irin wannan laifi ba

LEADERSHIP

Hisba Ta Kai Samame Unguwar Danbare Da Dakatsalle A Kano Daga Na’ima Abubakar, Kan Rundunar Hisba ta Jihar Kano a KoKarin da ta ke na umarni da aikin alhairi da hani da mummuna aiki, ta kai wani samame unguwar Danbare dake Karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano, Jami’in da ya jagoranci tawagar da takai samamen […]

The post Hisba Ta Kai Samame Unguwar Danbare Da Dakatsalle A Kano Daga Na’ima Abubakar, Kan Rundunar Hisba ta Jihar Kano a KoKarin da ta ke na umarni da aikin alhairi da hani da mummuna aiki, ta kai wani samame unguwar Danbare dake Karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano, Jami’in da ya jagoranci tawagar da takai samamen Malam Sani Zailani ya bayyana cewa an samu nasarar damKe samari da ‘yan mata waDanda ke gudanar da harkokin baDala, Shaye Shaye da kuma masu yawon ta zubar a Unguwar Danbare. Alokacin Samamen rundunar ta Hisba tayi nasarar cika hannu da waDanca matasan da aka yi ittifaKin cewa suna wannan baKar ta’ada ne ba tare da sahalewar iyayensu ba, Hukumar wadda kullum aikinta shi ne ganin al’umma ta tsarkaka daga munanan ayyukan da ake fatan ganin an samu ingantacciyar al’umma. Haka zalika Rununduna ta Hisba ta sake kai irin wannan samame garin Dakatsalle dake Karamar Hukumar Bebeji inda anan ma hukumar tayi sa’ar damKe wasu masu yawon tazubar wandaacikinsu har akwai waDan ke Dauke da ciki, da aka tambayi mai Dauke da cikin ko ina waDanda yayi mata cikin sai tace ya gudu ya barta, amma dai da yawa na nuna cewa suna sana’ar sayar da abinci ne. Darakta Hukumar Hisbarna Jihar Kano Malam Abba Sa’idi Sufi da yake Karin haske kan wannan samame da hukumar takai y atabbatarwa da wakiliyarmu cewa wannan na cikin ayyukan Hukumar Hisba, saboda haka ya bayyana cewa za’a tantance waDanda wannan shi ne kamun farko da aka yi masu, inda za’a yi masu wa’azi tare da yin nasiha garesu, sauran kuma masu kunnen Kashi bayan kammala bincike za’a gurfanar dasu gaban kulliya domin girbar abinda suka shuka. A tattaunawar da aka gudanar da wasu waDanda aka kama sun bayyana nadamar su tare da roKon yi masu afuwa bisa alKawarin cewa ba zasu sake aikata irin wannan laifi ba appeared first on Leadership Newspaper.

Post a Comment

Previous Post Next Post