kakakin rundunar sojjin kasa birgediya janar Sani Usma ya sanar da haka ranar alhamis 15 ga wata 2018.
Rundunar sojojin ta waretukuicin naira miliyan uku ga wanda ya bada labarin maboyan gawurataccen jagoran kungiyar ta'addar Boko haram Abubakar shekau.
kakakin rundunar sojjin kasa birgediya janar Sani Usman ya sanar da haka ranar alhamis 15 ga wata 2018.
A bisa sanarwar da kakakin yayi, duk wanda ke da labarin da zai taimaka wajen kama Abubakar Shekau yana iya tuntubar rundunar sojjin Nijeriya ko dakarun Operation lafiya dole da sauran hukumomin tsaro ko kuma iya tuntubi cibiyar watsa labarai na rundunar kai tsaye a kan lamba 193.
A ranar talata na makon nan rundunar ta sanar cewa sun samu labarin mai nuna cewa Shekau yana saka rigunan mata domin kaurace ma kamuwa.
Kakakin ya sanar cewa sun samu wannan kwakkawarar labarin daga wasu yan ta'adar da suka kama sanadiyar harin da suka kai ma kungiyar a dajin sambisa kwanan baya.
http://ift.tt/2voOJlC