Masekela wanda ya shahara a duniya bisa ga yanayin salon wakar shi ta busa kakaki mai dauke da tamburan nahiyar Afrika.
Shahararrwn mawaki kuma mabusar kakaki Hugh Masekela na kasar afrika ta kudu ya rasu.
Mawakin yana daya daga cikin jagorori da suka yi yaki wajen kawar da nuna wariyar babanci launin fata tare nuna wariya tsakanin yan kasar Afrika ta kudu.
A wata takardar sanarwa da iyalin marigayin suka fitar, ya rasu ne a nan garin Johannesburg bayan ya sha fama da ciwon daji.
Masekela wanda ya shahara a duniya bisa ga yanayin salon wakar shi ta busa kakaki mai dauke da tamburan nahiyar Afrika.
Ya rasu yana da shekaru 78 a duniya.
Tags:
News