Marigayin ya rasu yana da shekaru 75 a duniya
Tsohon babban alkalin Nijeriya Justice Dahiru Mustapha Babura ya rasu.
Ya rasu ne a kasar Ingila safiyar yau talata 23 ga wata janairu 2018.
Dan uwan marigayin ya sanar da haka a shafin sa na facebook. Za'ayi jana'izar shi a garin Babura dake jihar Jigawa.
Marigayin ya rasu yana da shekaru 75 a duniya.
Tags:
News