Adon gani: Ga fara'a ga hanci ga kuma zubi irin ta yar fulani, jaruma zata sa maza layi ganin wannan hotuna

Maryam Booth

Kalli kyawawan hotunan jaruma wanda ta sako a shafin ta na kafar sada zumunta

Kana neman yadda mawaki Nura M.Inuwa ya siffanta halayen masoyiyar shi cikin baitutukar wakar shi "Na samu wace nake so"?

*Kalli hotunan jarumi tare da matar shi inda yake narkar da zuciyar ta da kalamun soyayya

 

Ba sai ka wahalar da kanka ba, ganin hotuna fitacciyar jaruma Maryam Booth zaka hangi abun da Nura ya hango yayin da yake rubuta wakar shi.

*Kalli kyawawan hotunan jaruma yayin da take murnar zagoyowar ranar haihuwar ta

Jarumar ta sako wannan hotunan a shafin ta na Instagram.

Ga kyau ga fara'a ga zubin irin yar fulani.

 

Post a Comment

Previous Post Next Post