Abdullahi Ganduje: Gwamna ya tallafawa diyar marigayi Rabilu Musa Ibro da kayan daki

Diyar Marigayi Rabilu Musa Ibro zata shiga sahun amare

Iyalen marigayi sun nuna godiyar su bisa wannan hidimar da mai girma gwamnan jihar Kano yayi masu.

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya tallafawa Jawahir Rabilu Musa diyar marigayi Dan Ibro da kayan daki.

Iyalen marigayi sun nuna godiyar su bisa wannan hidimar da mai girma gwamnan jihar Kano yayi masu.

 

za'a daura auren su da angon ta Saleh Isa ranar Asabar 20 ga wata a garin Wudil dake jihar Kano.

Jawahir Rabilu Musa ita ce babban diyar tsohon fitaccen dan wasan kwaikwayo Marigayi Rabilu Musa Ibro wanda ranar 9 ga watan disamba na 2014.

Post a Comment

Previous Post Next Post