Jami'an dake yaki wajen kashe gobara ta fire service suna iya bakin kokarin su wajen dakatar da gobarar
A halin yanzu jami'an hukumar fire service suna iya bakin kokarin su wajen kashe gobara a hedkwatar hukumar NAFDAC dake nan Abuja.
Rahotonnin na nuna cewa a safiyar yau gobaraer da fara kuma har zuwa yanzu da muka fitar da wannan labari offishin na fama da gobarar.
Jami'an dake jajircewa wajen kashe gobara ta fire service suna iya bakin kokarin su wajen dakatar da gobarar.
Har yanzu dai ba'a samu takamaimen sillar ko takardar shaidan haka daga hukumar dangane da gobarar wanda janwo jama'a masu kallo a harabar offishin.
Kwatankwacin haka ya faru a ofishin NAFDAC kwanan baya inda ofishin su dake Oshodi nan jihar Legas cikin watan Maris ba bana ya kama da wuta har yayi sanadiyar kurmushe bangaren ajiya ta hukumar.
Kamar yadda shugaban hukumar LASEMA Adesina Tiamiyu ya sanar, gobarar ta fara ne tun karfe 3:15 na rana kuma gidan samad da wuta tayi sanadiyar farawan ta.