Kudin Paris Club: Kalli adadin kudin da ko wani jiha ta samu daga kudin Paris Club

Gwamnoni sun samu kudin paris club (daga Economic confidential)

Rahoto ya nuna cewa an sako kudin ne ta hanyar asusu tarayya kuma kwamitin wariya ta kasa ta ga jihohin

A kwanan baya gwamnatin tarayya ta sakar da sauran raguwar kudin paris club kuma ko wani jiha ta samu kaso mai tsoka.

Babban ma'aji na tarayya, Idris Ahmed ya sanar cewa gwamnatin tarayya ta sako wasu kudaden.

Ahmed yace anyi wannan domin yan Nijeriya su samu damar gudanar da hutun karshen shekara da kirismeti cikin walwala.

Ma'aikatar kudi ta sanar ma manema labarai cewa adadin kudin da aka kasa ya kai N243, 795,465,195.20.

Rahoto ya nuna cewa an sako kudin ne ta hanyar asusu tarayya kuma kwamitin wariya ta kasa ta ga jihohin.

Ga yadda aka kasa kudin ga jihohi 36 tare da birnin taraya nan kasa;

 

1 ABIA 5,715,765,871.48

 

 2 ADAMAWA 6,114,300,352.68

 

 3 AKWA-IBOM 10,000,000,000.00

 

 4 ANAMBRA 6,121,656,702.34

 

 5 BAUCHI 6,877,776,561.25

 

 6 BAYELSA 10,000,000,000.00

 

 7 BENUE 6,854,671,749.25

 

 8 BORNO 7,340,934,865.32

 

 9 CROSS RIVER 6,075,343,946.93

 

 10 DELTA 10,000,000,000.00

 

 11 EBONYI 4,508,083,379.98

 

 12 EDO 6,091,126,592.49

 

 13 EKITI 4,772,836,647.08

 

 14 ENUGU 5,361,789,409.66

 

 15 GOMBE 4,472,877,698.19

 

 16 IMO 7,000,805,182.97

 

 17 JIGAWA 7,107,666,706.76

 

 18 KADUNA 7,721,729,227.55

 

 19 KANO 10,000,000,000.00

 

 20 KATSINA 8,202,130,909.85

 

 21 KEBBI 5,977,499,491.45

 

 22 KOGI 6,027,727,595.80

 

 23 KWARA 5,120,644,326.57

 

 24 LAGOS 8,371,938,133.11

 

 25 NASARAWA 4,551,049,171.12

 

26 NIGER 7,210,793,154.95

 

27 OGUN 5,739,374,694.46

 

28 ONDO 7,003,648,314.28

 

29 OSUN 6,314,106,340.62

 

30 OYO 7,901,609,864.25

 

31 PLATEAU 5,644,079,055.41

 

32 RIVERS 10,000,000,000.00

 

33 SOKOTO 6,441,128,546.76

 

34 TARABA 5,612,014,491.52

 

35 YOBE 5,413,103,116.59

 

36 ZAMFARA 5,442,385,594.49

 

37 FCT 684,867,500.04

A ranar 16 ga watan Disamba gwamnatin tarayya ta sako kudin Paris Club ga jihohin inda shima mai ruwa da tsaki a fannin kudaden gida na ma'aikatar kudi Misis Siyanbola Olubunmi ta tabbatar da aukuwar haka.

Post a Comment

Previous Post Next Post